Gonan Chinese chive flowers a kauyen Huangshanzi na gundumar Yuezhuang
2020-12-15 15:14:59 CRI
Gonan Chinese chive flowers a kauyen Huangshanzi na gundumar Yuezhuang dake birnin Zibo na lardin Shandong. A lokacin kaka, wannan kayan lambu ya yi armashi, manoma suna farin ciki suna girbinsu. (Amina Xu)