logo

HAUSA

‘Yan wasan saukar da laima sun tashi a kan mashahuran kaburburan sarakunan kasar Massar na da

2020-12-15 02:57:39 CRI

A Giza dake kasar Masar, ‘yan wasan saukar da laima sun hallara a taron kasa da kasa da ake kira "Tsalle Kamar Fir'auna", don tashi a kan mashahuran kaburburan sarakunan kasar Massar na da, wato Al-Ahram. (Bilkisu)