logo

HAUSA

An kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka

2020-12-14 02:54:47 CRI

An kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka

An kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka

An kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka

An kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka

Wannan ne yankin kiyaye giwa na Addo dake lardin Gabashin Cape na kasar Afirka ta Kudu. A yanzu haka, giwar Afirka na shiga lokacin kiwo, kuma kananan giwayen da aka haifa daya bayan daya, sun kara sabbin mambobi a garken giwayen Afirka dake kasar Afirka ta Kudu. (Bilkisu)