logo

HAUSA

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

2020-12-10 14:50:44 CRI

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

"Rage kiba ya ba ni fata a rayuwa"

Chen Qianfang ta fito ne daga wani yankin karkara da ke lardin Guizhou na kasar Sin, kuma yawan cin abincin da take ci ya sa nauyinta ya haura zuwa kilogiram 300. Amma don zama uwa tun da wuri, Chen Qianfang ta yanke shawarar yin murna da fara rage kiba. Bayan shekara daya da aiki tukuru, ta samu nasarar rage kiba da kilo 161. Ta ce rage kiba ba kawai ya taimaka mata wajen dawo da lafiyarta ba ne, har ma ya ba ta fata a rayuwa. (Bilkisu)