logo

HAUSA

Ana raya fasahohin jirgin sama maras matuki a sabon yankin Binhai na birnin Tianjin

2020-12-05 16:49:46 CRI

Cikin ‘yan shekarun nan, sabon yankin Binhai na birnin Tianjin ya mai da hankali kwarai kan raya fasahohin jirgin sama maras matuki, yanzu haka ma yana shirin kera jiragen sama marasa matuki, dake hade da fannonin yin nazari, da sarrafawa, da gudanar da bincike, da ba da horaswa da dai sauransu. (Maryam)