logo

HAUSA

Motar dan wasa Romain Grosjean ta yi karo da ganuwar hanyar tseren F1

2020-12-05 12:16:41 CRI

A gasar tseren motoci ta F1 ta zangon Bahrain, motar dan wasan kasar Faransa Romain Grosjean ta yi karo da ganuwar hanyar tseren da kuma kamawa da wuta da fashewa, abin alherin shi ne dan wasan ya tsira daga motar cikin lokaci, ya samu rauni ba tsanani ba, saidai an garzaya dashi zuwa asibiti.

Zainab Zhang