logo

HAUSA

An yi bikin baje kolin harkokin bunkasuwar fasahar 5G da masana’antun yanar gizo a birnin Wuhan

2020-12-03 18:45:30 CRI

Kwanan baya, an shirya bikin baje kolin harkokin bunkasuwar fasahar 5G da masana’antun yanar gizo a birnin Wuhan na kasar Sin, inda aka nuna wasu sakamakon da aka samu a wadannan fannoni, kamar tsarin hakar kwal ta fasahar 5G, da jirgin sama maras matuki da sauransu. (Maryam)