logo

HAUSA

Mata 'yan kabilar Miao masu aikin kashe gobara

2020-12-02 15:17:24 CRI

Nan kauyen Wuying ne na ‘yan kabilar Miao da ke jihar Guangxi ta kasar Sin, inda akasarin gine-ginen kauyen an kafa su ne da katako, inda kuma matasa maza na kauyen da yawa suka tafi cin rani. Don maganin tashin gobara, an horas da matan kauye kan aikin kashe gobara, kuma an kafa kungiyar mata masu aikin sa kai na kashe gobara.(Lubabatu)