logo

HAUSA

Kauyen Jiayi da ya shahara wajen samar da kayayyakin kida na gargajiya

2020-12-02 15:10:21 CRI

Kauyen Jiayi da ya shahara wajen samar da kayayyakin kida na gargajiya

Kauyen Jiayi da ya shahara wajen samar da kayayyakin kida na gargajiya

Kauyen Jiayi da ya shahara wajen samar da kayayyakin kida na gargajiya

Nan kauyen Jiayi ne da ke yankin Aksu na jihar Xinjiang ta kasar Sin, kauyen da ya yi suna matuka a fannin samar da kayayyakin kida na gargajiya. Daga cikin magidanta sama da 190 da ke rayuwa a kauyen, kusan rabi sun dukufa a kan aikin samar da kayayyakin kida, kuma an ce tun kimanin shekaru 300 da suka wuce, mazauna kauyen suka fara wannan sana’a. (Lubabatu)