logo

HAUSA

An gano tarin akwatunan gawa da kayayyakin tarihi

2020-12-01 08:49:09 CRI

An gano tarin akwatunan gawa da kayayyakin tarihi

An gano tarin akwatunan gawa da kayayyakin tarihi

Kwanan nan, a Saqqara dale kudancin Alkahira na kasar Masar, Firaministan kasar Mustafa Madbouli (hagu) da Sakatare-janar na kwamitin koli na kula da kayan tarihi na kasar Mostafa Waziri sun binciki wasu tarin akwatunan gawa da kayayyakin tarihi da aka gano daga wata babbar makabarta a kudancin Alkahira, wadanda tarihinsu ya kai sama da shekaru 2500. (Bilkisu)