logo

HAUSA

An samar da kananan kayayyakin lambu a Turkiya

2020-11-28 22:35:02 CRI

An samar da kananan kayayyakin lambu a Turkiya

An samar da kananan kayayyakin lambu a Turkiya

An samar da kananan kayayyakin lambu a Turkiya

An samar da kananan kayayyakin lambu a Turkiya

Wani dakin sayar da abinci na kasar Turkiya ya samar da wasu kananan kayayyakin lambu, kamar su masara, karas, wadanda tsayinsu bai wuce santimita biyar ba. wani kamfanin samar da amfanin gona na kasar ne ya samar da su, wanda ya jawo hankalin masu sayayya na gida da na waje sosai.(Kande Gao)