logo

HAUSA

Wasikar da ta dauki tsawon shekaru fiye da 100 a kan hanya

2020-11-28 22:33:15 CRI

Wasikar da ta dauki tsawon shekaru fiye da 100 a kan hanya

Wasikar da ta dauki tsawon shekaru fiye da 100 a kan hanya

Wasikar da ta dauki tsawon shekaru fiye da 100 a kan hanya

Wasikar da ta dauki tsawon shekaru fiye da 100 a kan hanya. A kwanan baya, ma’aurata ‘yan kasar Faransa sun gano wata karamar kwaya yayin da suke yawo, inda aka samu wata wasikar da wata soja ta rubuta kuma ya yi amfani da tattabara wajen aika ta shekaru fiye da 100 da suka wuce.(Kande Gao)