logo

HAUSA

Hotuna masu burgewa da aka dauka a karkashin ruwa

2020-11-28 22:34:24 CRI

Hotuna masu burgewa sosai da Victor de Valles Ibanez, wani dan kasar Sifaniya ya dauka a karkashin ruwa. Amma aikin ya ba shi wahala, sabo da yana bukatar rike numfashi na tsawon mintoci 2.5 kafin ya dauki hotunan.(Kande Gao)