An yi bikin baje kolin manyan injuna a birnin Shanghai
2020-11-26 11:37:33 CRI
A ranar 24 ga wata, an bude bikin baje kolin manyan injuna masu nauyi a birnin Shanghai na kasar Sin, inda kamfanoni kimanin dubu 3 na kasashen Sin da Amurka da Jamus da sauransu suka halarta. (Maryam)