logo

HAUSA

Kada da ke labe ya kai hari kan gungun namun daji

2020-11-23 00:37:57 CRI

Kada da ke labe ya kai hari kan gungun namun daji

Kada da ke labe ya kai hari kan gungun namun daji

Kada da ke labe ya kai hari kan gungun namun daji

Hoton mai ban mamaki da Ba- Amurkiya mai daukar hoto Joanne Matson ta dauka a yankin Mala a Kenya. Lokacin da wasu gungun namun daji dake kaura suke tsallaka kogi, wani kada da ke labe a cikin kogin ya kai musu hari. (Bilkisu)