logo

HAUSA

An yi gwajin tashin jirgin sama na haya mai dauke da mutane

2020-11-26 17:26:09 CRI

An yi gwajin tashin jirgin sama na haya mai dauke da mutane

An yi gwajin tashin jirgin sama na haya mai dauke da mutane

An yi gwajin tashin jirgin sama na haya mai dauke da mutane

Yadda aka yi gwajin tashin jirgin sama na haya mai dauke da mutane a karo na farko a kasar Koriya ta Kudu. Ana sa ran cewa, idan an samu nasarar amfani da jirgin saman yadda ya kamata nan gaba, zai taimaka sosai wajen warware matsalar cunkoson motoci.(Kande Gao)