logo

HAUSA

Wani dan kasar Turkiya na sha’awar tattara wayoyin salula

2020-11-26 17:25:21 CRI

Wani dan kasar Turkiya na sha’awar tattara wayoyin salula

Wani dan kasar Turkiya na sha’awar tattara wayoyin salula

Wani dan kasar Turkiya na sha’awar tattara wayoyin salula

Sehabettin Ozcelik, dan kasar Turkiya mai sha’awar tattara wayoyin salula.Yanzu haka ya tara wayoyin salula fiye da 1000 a cikin shekaru fiye da 20 da suka gabata, har sun cika daki makil.(Kande Gao)