logo

HAUSA

Gasar wasan guje-guje tare da sanya takalma dake da digadigai masu tsayi

2020-11-22 15:19:14 CRI

An yi gasar wasan guje-guje tare da sanya takalma dake da digadigai masu tsayi a birnin Chongqing na kasar Sin, inda aka bukaci mahalartar gasar su sanya takalma dake da digadigai masu tsayi don guje-guje, ciki har da wasu daga kasashen Afirka.(Zainab Zhang)