logo

HAUSA

Sana'ar kiwon kaji da cinikin kwai a birnin Chongqing

2020-11-20 15:07:06 CRI

Sana'ar kiwon kaji da cinikin kwai a birnin Chongqing

Sana'ar kiwon kaji da cinikin kwai a birnin Chongqing

Sana'ar kiwon kaji da cinikin kwai a birnin Chongqing

Sana'ar kiwon kaji da cinikin kwai a birnin Chongqing

Yadda ake kiwon kaji gami da cinikin kwai ke nan, a yankin Changshou na birnin Chongqing dake kudu maso yammacin kasar Sin, sana’a ce dake amfani da fasahohin zamani daban-daban, wadda ta taimaka sosai ga ci gaban tattalin arzikin wurin.(Murtala Zhang)