logo

HAUSA

Garin Gushan mai kabilar Hui na birnin Haidong

2020-12-02 09:59:49 CRI

Garin Gushan mai kabilar Hui na birnin Haidong wanda ke da kofar gaba ta lardin Qinghai na da furen chrysanthemum da yawansa ya kai fiye da dubu 40 masu launuka daban-daban. Abin dake jawo hankali masu bude ido matuka. (Amina Xu)