logo

HAUSA

Rijiyar ruwan hamada a Masar mai zurfin mita 1,650

2020-11-10 10:01:07 CRI

Rijiyar ruwan hamada a Masar mai zurfin mita 1,650

Rijiyar ruwan hamada a Masar mai zurfin mita 1,650

Rijiyar ruwan hamada a Masar mai zurfin mita 1,650

A yayin da annobar COVID-19 ke yaduwa a arewacin nahiyar Afirka, ma'aikatan bangaren Sin da Masar, na reshen kamfanin China Zhongman Petroleum dake Masar, sun hada kai don kirkirar wannan rijiyar ruwan hamada a Masar, mai zurfin mita 1,650. (Bilkisu Xin)