logo

HAUSA

'Yar kasar Sin dake aikin tsara kayan ado na bikin aure

2020-11-09 10:57:58 CRI

'Yar kasar Sin dake aikin tsara kayan ado na bikin aure

'Yar kasar Sin dake aikin tsara kayan ado na bikin aure

'Yar kasar Sin dake aikin tsara kayan ado na bikin aure

'Yar kasar Sin dake aikin tsara kayan ado na bikin aure

Cheng Ruo 'yar kasar Sin ce, wadda ke aikin tsara kayan ado na bikin aure. Aikinta yana da nasaba da soyayya. A ganinta, yan mata su ne mafiya kyan gani a yayin da suke sanya kayan bikin aure da suke so.