logo

HAUSA

Koyon zanen gargajiya na kabilar Dong

2020-11-13 12:47:49 CRI

Yadda yara ke koyon zanen gargajiya na kabilar Dong a gundumar Sanjiang mai cin gashin kanta ta kabilar da ke birnin Liuzhou na jihar Guangxi ta kasar Sin. A shekarun baya, an fara samar da darrusa na koyar da wakoki da zane da fasahar dinkin hannu da kide-kide na gargajiyar kabilar Dong a makarantar wurin.(Lubabatu)

Koyon zanen gargajiya na kabilar Dong

Koyon zanen gargajiya na kabilar Dong

Koyon zanen gargajiya na kabilar Dong

Koyon zanen gargajiya na kabilar Dong

Luba