logo

HAUSA

Ga yadda jami'an yan sanda masu kwantar da kura na kasar Siin suke samun horo a lardin Yunnan

2020-11-09 10:59:36 CRI

A 'yan kwanakin baya, ko da yake an yi ruwa, har ma an fara samun sanyi sosai a wani yankin dake tsakiyar lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin, tawagogin jami'ai masu kula da aikin sadarwa, da na jinya na rundunar 'yan sanda masu kwantar da kura na kasar Sin dake lardin sun samu horo a fannoni fiye da goma. A bana, wadannan jami'an 'yan sanda masu kwantar da kura sun taba kammala kashe hadarin gobara da fama da bala'un ambaliyar ruwa da suka faru a lardunan Yunnan da Hubei da Sichuan da Guizhou. (Sanusi Chen)