logo

HAUSA

Sana'ar noman auduga a lardin Hebei

2020-11-09 13:24:33 CRI

Sana'ar noman auduga a lardin Hebei

Sana'ar noman auduga a lardin Hebei

Sana'ar noman auduga a lardin Hebei

Sana'ar noman auduga a lardin Hebei

Yadda ake girbin auduga a birnin Nangong na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin, musamman ta hanyar amfani da injunan aikin gona na zamani.(Murtala Zhang)