logo

HAUSA

Tattaunawa da Abba Kabuga,dalibi a birnin Wuhan<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2020-02-20 13:59:59 cri

Tattaunawa da Abba Kabuga,dalibi a birnin Wuhan<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />



Yayin da ake tsaka da yaki da cutar numfashi ta COVID-19 a kasar Sin, masharhanta na ci gaba da tsokaci game da matakan da kasar Sin ke dauka, don gane da kandagarki, da shawo kan yaduwar wannan cuta, wadda tuni ta hallaka mutane sama da dubu biyu, kana wasu sama da 70,000 ke dauke da ita. Matashi Abba Bala Kabuga, dalibi ne dake karatu a jami'ar kimiyya da Fasaha ta Huazhong dake birnin Wuhan, birnin da cutar ta fi Kamari, ya kuma amsa mana wasu muhimman tambayoyi game da halin da ake ciki a birnin na Wuhan, a tattaunawar sa da abokin aiki Saminu Alhassan.