Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shugabannin kasar Sin sun kai ziyara ga fararen hula masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara domin maraba da bikin bazara 2008-02-07
Bikin bazara bikin gargajiya mafi muhimmanci ne a nan kasar Sin. Amma a cikin 'yan kwanakin da suka wuce, wasu yankunan kudancin kasar Sin sun gamu da bala'in ruwan sama da dusar kankara da ba a taba ganin irinsa ba a tarihi
• Sinawa suna maraba da bikin bazara ta hanyoyi daban daban 2008-02-06
Yau ran 6 ga wata, jajibiri ne na bikin bazara, wato biki ne mafi muhimmanci ga Sinawa, kuma rana ce ta karshe ta shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. A wannan rana, mutane suna share fagen yin ban kwana da tsohuwar shekara, kuma maraba da sabuwar shekara
• Ofishoshin jakadancin Sin da ke wasu kasashe sun shirya liyafar bikin bazara 2008-02-01
Jakadan Sin da ke kasar Mauritius Gao Yuchen ya yi jawabi a cikin liyafar bikin bazara da aka yi a ran 31 ga watan Janairu, cewa a cikin shekarar da ta gabata, Sinawa 'yan kaka gida da ke kasar Mauritius sun kafa kungiyar sa kaimi ga aikin dinkuwar kasar Sin gaba daya cikin lumana, da kuma bayyana kudurinsu wajen kin amincewa da neman 'yancin kan Taiwan da kuma dukufa kan samun dinkuwar kasar Sin gaba daya.