Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-20 14:17:18    
Mahayiya Liu Lina da ke filin gasar wasannin Olimpic

cri

A shekarar 2005, Budurwa Liu Lina ita kadai ta je kasar Jamus, kasar da ta shahara wajen wasan dawaki, inda ta kudufa kan aikin share fage domin gasar wasannin Olimpic ta shekarar 2008.

Domin gudun rawar da buduruwa Liu ta taka a gun gasar zagaye na farko don tace gwanayen da za su shiga gasar wasannin Olimpic, a shekarar 2007 hukumar wasannin motsa jiki ta jihar Xinjiang ta ware makudan kudade ta sayo mata wani doki mai sunan "Piwaska", a watan Maris na wannan shekara kuma budurwa Liu ta samu nasara a gun gasanni 2 da aka yi a kasar Spain domin samun iznin shaga gasar wasannin Olimipic ta Beijing ta shekarar 2008, sabo da haka ta zama 'yar wasan dawaki ta farko ta kasar Sin da ta samu wannan izni cikin tarihin wasannin Olimpic. Ta ce,

"A wancan lokaci ina son shiga gasar wasannin Olimpic da zuciya daya, dukkan mutane suna fatan za su iya ganin wani dan wasan kasar Sin a filin wasan dawaki, ina jin cewa na cika burinsu."


1 2 3 4