Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-11 15:11:58    
Labari kan masu sa kai na wasannin Olympics na Beijing

cri

Aikin da Shi Zhange ya yi ya sha banban da na Luo Bing.Ya yi zama tare da manema labarai masu kaifin ido. A ganinsa murmushi da hakuri da kuma harshen waje,su ne sinadari da ya kamata ya ke da su wajen daidaita matsaloli.

" da ran dan wasa ya bace,sai mu yi jira,muna jiran samun damar yin hira da shi in lokaci ya yi.idan hakalinsa ya gaza kwanta,mun cigaba da jira har lokacin ya yi,hakuri yana da muhimmanci sosai, da hankalinsa ya kwanta,mun sanar da shi da a yi masa bincike.a duk lokaci mun dauki 'yan wasa da muhimmanci. 'yan wasa su ne ginshikai na wasannin Olympics na duniya. Wasannin Olympics na Beijing ya dauki buri na tsawon shekaru dari na mutan biliyan 1.3 na kasar Sin,kuma ya dauki burin mutane na da da na yanzu kan wasannin Olympics. Kamar yadda Li Da Qiang ya fada.

"shiga ayyukan wasannin Olympics na Beijing, karo na farko da na ke bautawa kasa,kuma karo na farko ne a rayuwata,aiki ne mai ma'ana da ban iya manta da shi har abada.A watan Augusta na bana da akwai ma'aikata masu sa kai dubu dubai dake aiki a filayen wasannin Olympics na Beijing kamar Sha Zhange da Li Daqiang,sun nuna halayen samarin kasar Sin da kwarewarsu da kuma bayyana kansu a gaban duniya.(Ali)


1 2 3 4 5