Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-16 20:58:34    
Yanayin yaki da bala'in girgizar kasa da yin ceto a lardin Sichuan

cri
Ofishin watsa labaru na majalisar gudnarwa ta kasar Sin ya bayar da sanarwa cewa, bisa rahoton da ma'aikatar kula da harkokin jama'a ta kasar ta bayar an ce, ya zuwa ranar 12 ga wata da karfe 12, mutane 69,197 ne suka rasa rayukansu, yayin da mutane 374,176 suka ji rauni, kuma mutane 18,238 suka bace.

Bayan haka kuma, ya zuwa ranar 16 ga wata da karfe 12, kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyaki da darajarsu ta wuce kudin Sin yuan biliyan 57.5 daga bangarori daban daban na gida da na waje.

Ya zuwa ranar 16 ga wata da karfe 12 kuma, gwamnatoci bisa matakai daban daban na kasar Sin sun bayar da kudin Sin yuan fiye da biliyan 59 kan ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa, da kuma yin ceto. (Bilkisu)