Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-15 20:12:14    
Kananan hukumomi na kasar Sin sun bayar da kudin da yawansu ya kai kudin Sin RMB biliyan 53.7, don yaki da bala'in girgizar kasa

cri
Ofishin watsa labaru na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya bayar da rahoto cewa, ya zuwa ranar 15 ga wata da karfe 12, kananan hukumomi na kasar Sin sun bayar da kudin da yawansu ya kai kudin Sin RMB biliyan 53.763, don yaki da bala'in girgizar kasa. Kuma kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyakin da ke da darajar kudin Sin RMB fiye da biliyan 45.6 daga bangarori daban daban na gida da na waje, kuma an riga an bayar da taimakon kudi da na kayayyaki da ke da darajar kudin Sin RMB sama da biliyan 14.1 ga yankuna masu fama da bala'in.

Bayan haka kuma, mutane 69170 ne suka rasa rayukansu a sakamakon babbar girgizar kasa da aka samu a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, yayin da 17427 suka bace. (Bilkisu)