Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-06 22:00:07    
Sin na iyakacin kokarin tabbatar da magunguna ga yankunan da bala'in ya shafa

cri
A gun taron manema labarai da aka gudanar a yau 6 ga wata a nan birnin Beijing, kakakin hukumar sa ido a kan abinci da magunguna ta kasar Sin, Madam Yan Jiangying ta bayyana cewa, Sin ta riga ta yi jigilar magunguna cikin gaggawa zuwa yankunan da girgizar kasa ta shafa, don tabbatar da magungunan da ake matukar bukata ga yankunan.(Lubabatu)