Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-04 21:37:08    
Ba a samu manyan cututtuka masu yaduwa a yankunan da girgizar kasa ta shafa ba

cri
Yau 4 ga wata, ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin ta sanar da cewa, ya zuwa ran 3 ga watan nan da muke ciki, da misalin karfe 12 da dare, ba a sami manyan cututtuka masu yaduwa a yankunan da girgizar kasa ta shafa ba.

Ma'aikatar ta sanar da cewa, yanzu Sin na gudanar da aikin rigakafin cututtuka masu yaduwa a matsugunan wucin gadi kimanin 680 da ke cikin birane shida na lardin Sichuan, kuma kowane kauye na samun ma'aikata 2 zuwa 3 wadanda ke kula da aikin rigakafin cututtuka masu yaduwa.(Lubabatu)