|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2008-05-31 19:53:28
|
|
Hu Jintao ya yi rangadin aiki a Shaanxi
cri
|
Ran 31 ga wata da yamma, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya je gundumar Ningqiang da ke fama da girgizar kasa a lardin Shaanxi, inda cikin halin aminci ne ya gana da yaran da suke maimaita abubuwan da suka koya a cikin tantunan gudun girgizar kasa na wucin gadi. Ya taya wa yaran da ke zama a wuraren da ke fama da girgizar kasa da yara manyan gobe na duk kasar Sin da kuma ma'aikatan koyar da yara murnar ranar yara ta duniya ta ran 1 ga watan Yuni.
Shugaba Hu ya je wuraren da ke fama da girgizar kasa a Shaanxi a ran nan da safe, inda ya dudduba halin da wadannan wurare ke ciki da kuma ba da jagoranci ga ayyukan fama da bala'in girgizar kasa.(Tasallah)
|
|
|