Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-28 19:44:38    
Sojoji dake yaki da bala'in girgizar kasa da yin ceto suna taimakon manoma wajen yin girbi

cri

Yanzu dai, lokaci ne yin girbi a yanayin zafi a lardin Sichuan na kasar Sin. An labarta cewa, sojoji dake fama da bala'in da kuma yin ceto sun zo wassu wuraren da ba su fi samun tsananin bala'in ba, inda suke taimaka wa manoma wajen girba fade da kuma alkama da dai sauran makamantansu. ( Sani Wang )