Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-23 20:56:35    
Kasashe da kungiyoyin kasashen duniya suna cigaba da bayar da taimako ga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na gundumar Wenchuan

cri
A 'yan kwanakin da suka wuce, hukumar raya kasa ta duniya ta kasar Amurka, wato USAID, da kasashen Turkmenistan, da Australia, da Italy, da Cuba, da Pakistan, da Mexico, da dai sauransu, daya bayan daya ne suka bayar da taimako a fannonin kudi, da kayayyaki, da na aikin likitanci ga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin. (Bilkisu)