Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-22 21:37:22    
kasashen duniya sun ga wani gefe na daban na kasar Sin daga yadda take ba da agaji ga mutanenta da girgizar kasa ta shafa

cri

Amma duk da haka, a yayin da kafofin yada labarai na duniya ke nuna yabo a kan yadda gwamnatin Sin ke ba da agaji, wasu kafofin yada labarai suna ganin cewa, yadda gwamnatin kasar Sin ta dauka matakai cikin hanzari ya kasance matsayi kawai da ta dauka domin kusantowar wasannin Olympics, har ma wasu kafofin yada labarai sun bayyana mamakinsu.

A kasashen yammaci, akwai wani karin maganar da ke cewa, "ba a gina Rome cikin kwana daya ba". To, hakan nan ma yadda gwamnatin kasar Sin ta ba da agaji cikin hanzari da inganci da kuma irin kwarin gwiwa da ta nuna ba su fito cikin dare daya ba, su wani bangare kawai daga cikin irin sauye-sauyen da ake samu a kasar Sin.


1 2 3 4