Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-21 12:14:56    
An bayar da sabon ci gaba da aka samu wajen fama da girgizar kasa

cri

A ran 20 ga wata, babban ofishin ba da umurni kan fama da girgizar kasa da gudanar da ayyukan ceto na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya bayar da sabon ci gaba da aka samu wajen fama da girgizar kasa.

Ya zuwa ran 20 ga wata da karfe 6 da yamma, girgizar kasa mai karfin digiri 8 na ma'aunin Richter da ta auku a gundunar Wenchuan ta lardin Sichuan ya riga ya yi sanadiyar mutuwar mutane 40075 yayin da mutane 247645 suka jikata. Kuma ya zuwa ran 20 ga wata da karfe 12 da safe, yawan mutanen da suka bace ya kai 32361.

Haka kuma ya zuwa ran 19 ga wata da karfe 12 da dare, yawan mutane da aka kubutad da su ya kai 360159.(Kande Gao)