Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-19 22:14:44    
Matafiya na gida da na waje da yawansu ya kai 9720 sun janye jikinsu daga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa

cri

Ya zuwa ranar 18 ga wata da karfe 12 na tsakar rana, matafiya na gida da na waje 9720 daga cikin wadanda suka tsira a lardin Sichuan da yawansu ya wuce dubu 10 a sakamakon bala'in girgizar kasa, sun riga sun janye jikinsu daga yankuna masu fama da bala'in.

Bisa kididdigar da aka yi an ce, ya zuwa yanzu, ba a samu labari game da mutuwar matafiya daga kasashen waje ba. (Bilkisu)