Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-19 21:41:12    
Yawancin madatsan ruwa da ke yankunan girgizar kasa na Sichuan ba su lalace ba

cri

Babban injiniya na hukumar sa ido da kula da harkokin wutar lantarki ta kasar Sin Mr. Gu Junyuan ya bayyana a ran 19 ga wata a birnin Beijing cewa, bisa nazarin da kwararru suka yi, an ce, yawancin madatsan ruwa da ke yankunan girgizar kasa na Sichuan ba su lalace ba.(Danladi)