Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-16 19:32:17    
Ba a lalata shahararren wurare sosai a sakamakon bala'in girgizar kasa ba

cri

Ran 16 ga wata a birnin Chengdu, Mr. Zhang Gu direkatan hukumar harkokin yawon shakwatawa ta lardin Sichuan na kasar Sin ya ba da tabbacin cewa, ba a lalata shahararren wurare masu yawon shakatawa a sakamakon bala'in girgizar kasa da ya faru a lardin Sichuan ba, kuma Panda da ke cibiyar kiyaye Panda da ke yankin Wolong ba su sami illa ba.

Mr. Zhang Gu ya nuna cewa, ko da yake wannan bala'in girgizar kasa ya yi mummunan tasiri ga yawon shakatawa na lardin Sichuan, kuma ana bukatar wasu lokaci domin farfadowa, amma yawon shakatawa na lardin Sichuan ba zai fadi a sakamakon bala'in ba.