Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-16 09:12:30    
Hu Jintao ya tafi yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su a lardin Sichuan

cri
Da safiyar yau 16 ga wata din nan ne, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma shugaban kasar Sin wanda shi ne shugaban kwamitin soja na tsakiyar kasar Sin Hu Jintao ya tafi lardin Sichuan cikin jirgin sama, domin jajantawa mahukunta da jama'ar yankunan da mummunan bala'in girgizar kasa ya rutsa da su, da kai ziyara da jin jinawa hafsoshi da sojojin rundunar soja da masu aikin jinya wadanda suke kokarin ceto mutane da bala'in ya rutsa da su.(Murtala)