Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-14 19:14:29    
Sinawa da dalibai wadanda suke zama ko suke karatu a kasashen waje suna mai da hankulansu sosai kan girgizar kasa

cri
Bayan da suka samu labarin aukuwar girgizar kasa mai karfin gidiri 7.8 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan ta kasar Sin, Sinawa da dalibai wadanda suke zama ko suke karatu a kasashen Ingila da Amurka da Japan da Italiya da Argentina da Australiya da Austria da Paksitan da Myanmar da Malasiya da New Zealand da sojojin injiniya na kasar Sin da suke zaune a kasar Kongo Kinshasha sun dauki matakan ba da taimakon kudi cikin gaggawa domin taimakawa jama'ar da suke shan wahalar girgizar kasa.

Ya zuwa karfe 10 na ran 12 ga wata da dare, agogon wurin, sojojin injiniya na kasar Sin da ke zaune a kasar Kongo Kinshasha sun riga sun ba da taimakon kudin da yawansu ya kai dalar Amurka dubu 5 da dari 6 da casa'in. (Sanusi Chen)