Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-14 19:12:54    
Kafofin watsa labaru na kasashen duniya suna zura ido sosai kan bala'in girgizar kasa da aka samu a kasar Sin

cri
A ran 14 ga wata, kafofin watsa labaru na kasashen Koriya ta kudu da Singapore sun bayar da bayanai bi da bi, inda suka yaba wa gwamnatin kasar Sin sosai domin tana kokarin fama da bala'in da ba da agaji. A waje daya kuma, a ran 13 ga wata, kafofin watsa labaru na kasashen Amurka da Japan da Australiya da Ingila da New Zealand da Switserland da Malasiya da Jamus da Thailand sun kuma bayar da bayanai bi da bi, inda suka mai da hankulansu sosai kan bala'in girgizar kasa da aka samu a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, kuma sun yaba wa ayyukan ba da agaji da gwamnatin kasar Sin take yi. (Sanusi Chen)