Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-14 16:37:17    
CRI yana zura ido kan bala'in girgizar kasa, kuma ma'aikata sun ba da kudin taimako

cri

Bayan da aka samu bala'in girgizar kasa mai karfin digiri 7.8 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, gidan rediyon kasar Sin, wato CRI yana ta yada labarai kan halin da ake ciki da ayyukan tinkarar bala'i ta hanyoyin rediyo da Internet cikin harsuna 52.

A sa'I daya kuma, ma'aikatan CRI sun ba da taimakon kudi ga wurin da ke fama da bala'i, bi da bi ne ma'aikatan CRI ciki har da ma'aikatan kasashen waje na sassan harsuna dabam daban suka ba da taimakon kudi, kuma suka sa hannu kan allo domin nuna goyon baya ga ayyukan tinkarar bala'in da nuna juyayi ga jama'ar da ke fama da bala'in.