Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-14 16:36:08    
Yawan kudin da Sinawa mazaunan kasashen waje suka samar ga wurin da ke fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan ya kai kusan RMB yuan miliyan 68.5

cri

A ran 13 ga wata, a gun bikin ba da kudin taimako da ofishin kula da harkokin Sinawa mazaunan kasashen waje na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya yi, wakilin Sinawa mazaunan kasashen waje ya mikawa Mr. Li Haifeng direkatan ofishin taimakon kudin da suka samar. Ya zuwa yanzu, yawan kudin da Sinawa mazaunan kasashen waje suka samar ga wurin da ke fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan ya kai kusan RMB yuan miliyan 68.5.