Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-13 19:08:30    
Mr. James Soong shugaban jam'iyyar "People First Party" ya nuna juyayi ga shugaba Hu Jintao kan bala'in girgizar kasa

cri

Ran 12 ga wata, Mr. James Soong shugaban jam'iyyar "People First Party" ya buga shugaba Hu Jintao waya, inda ya nuna juyayi kan bala'in girgizar kasa da ya faru a lardin Sichuan.

Mr. James Soong ya ce, na ji am sami bala'in girgizar kasa mai tsanani sosai a lardin Sichuan, kuma an sami hasara sosai. 'Yan uwa na mashigin tekun Taiwan kamar na jini, kuma suna tinkarar da bala'i tare, ina mai da hankalina sosai, kuma ina fatan za a aiwatar da ayyukan tinakrar bala'i cikin nasara da kuma raya wurin cikin sauri.