Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-13 16:40:37    
Hong Kong ya ba da taimakon kudi na dolar Hong Kong miliyan 300 domin tinkarar da bala'in girgizar kasa

cri

Ran 13 ga wata, Gwamnan yankin musamman na HongKong Mr Donald Tsang ya nuna cewa, gwamnatin Hong Kong za ta ba da taimakon kudi na dolar Hong Kong miliyan 300 domin tinkarar da bala'in girgizar kasa da ta faru a babban yankin kasar Sin.

Mr. Donald Tsang ya nuna cewa, hukumar kiwon lafiya ta Hong Kong ta riga ta kafa kungiyar ba da agaji, za su je wurin da ba'alin ya faru idan akawai bukata.