Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-13 14:10:16    
Ban da yankunan dake fama da bala'in, sauran yankuna ba za su samu girgizar kasa mai tsanani a cikin kwanaki masu zuwa ba

cri

Wakilinmu ya samu labari daga hukumar girgizar kasa ta kasar Sin a ran 13 ga wata cewa, girgizar kasa mai digiri 7.8 da ta auku a gundumar Wenchuan dake lardin Sichuan ta fi tsanani, kuma da ta kawo tasiri ga yanki mai fadi, ta yi sanadiyyar mutuwa da raunukan mutane da yawa. Bayan da hukumar girgizar kasa ta kasar Sin ta kira tattaunawar tsakanin kwararru, tana ganin cewa, ban da cibiyar yankunan dake fama da girgizar kasa, ba za a samu girgizar kasa mai tsanani a kasar Sin da sauran yankunan lardin Sichuan ba.

Yanzu, hukumar girgizar kasa tana dudduba yanayin bala'in, da gaggauta yin tattaunawa, da kuma mai da hankali sosai kan yanayin bala'in.(Lami)