Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-05 16:33:10    
Sinawa 'yan kaka-gida kusan dubu goma sun yi taron gangami a birnin New York don nuna goyon baya ga gasar wasannin Olympic ta Beijing

cri

Sinawa 'yan kaka-gida da Sinawa mazauna kasashen waje da suka je cibiyar yankin birnin New York daga yankuna daban daban na kasar Amurka don yin taron gangamin nuna goyon baya ga gasar wasannin Olympic ta Beijing cikin lumana a ran 4 ga wata. Wakilan daliban kasar Sin dake dalibta a kasashen waje da wakilan matasa sun bayar da jawabi a gun taron, shugabannin kungiyoyin Sinawa da dama sun halarci taron.

Mahalartan taron sun daga tutar kasar Sin da ta kasar Amurka da ta wasannin Olympic, sun yi ihu cewa, "kasancewar kasar Sin daya tak", "duniya daya, mafarki daya", "yaki da saka siyasa a wasannin Olympic", sun rera taken kasar Sin da wakoki masu sunaye "rera waka ga kasar mahaifa", "zuciyana ta Basine" da dai sauransu, suna fatan za su yada ra'ayin kaunar zaman lafiya na dukkan Sinawa ta wannan hanyar.(Lami)